Kira ga Kristocin Najeriya : Kowa ya shiga siyasa gadan-gadan - Kungiyar CAN

Kira ga Kristocin Najeriya : Kowa ya shiga siyasa gadan-gadan - Kungiyar CAN

- Shuagaban kungiyar CAN ya ce idan Kristoci dagaske suke suna son su gyara Najeriya dole su fito su fara siyasa

- Samson Ayokunle ya ce kowani Krista ya shiga jam'iyyar da ta mu shi kamar yadda dokar kasa ta bashi dama

Shugaban kungiyar Kristocin Najeruya (CAN), Samson Ayokunle, yayi kira da KristocIN Najeriya su shiga harkar siyasar kasar gadan-gadan.

Samson Ayokunle, yace yazama dola ga duk mabiyin addinin Krista ya shiga siyasa Najeriy dan a rika damawa da shi

Kira ga Kristocin Najeriya : Kowa ya shiga siyasa gadan-gadan - Kungiyar CAN

Kira ga Kristocin Najeriya : Kowa ya shiga siyasa gadan-gadan - Kungiyar CAN

Samson ya ce maganar nuna halin rashin ko-in-kula da kiristoci ke yi ya kare daga yanzu. “Kowa ya fito ya shiga jam’iyya da ta mu shi kamar yadda dokar kasar nan ta gindaya.”

KU KARANTA : PDP za ta dawo kan mulki idan aka tsayar da Atiku a matsayin takarar shugaban kasa a zaben 2019 - Kungiyar AGSG

Idan har Kristoci dagaske su ke yi, suna son su gyara kasar dole su shiga siyasa a dama da su.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel