Rikcin makiyaya ba rikicin addini bane – Festus Keyamu SAN

Rikcin makiyaya ba rikicin addini bane – Festus Keyamu SAN

- Festus Keyamu ya ce makiyaya sun kashe musulmai da Kristoci a Najeriya

- Matsalar makiyaya laifi ne kamar sauran laifuka da gwamnati ke kokarin maganecewa inji Keyamo

Shararren babban lauyan Najeriya, Festus Keyamu (SAN), yace makiyaya sun kashe musulmai da Kristoci a yankin Kudu da Arewacin Najeriya da wasu kasashe a nahiyan Afrika.

Alm'amarin makiyaya matsala ce kamar irin na masu garkuwa da mutane da gwamnati ta ke kokarin magancewa.

Rikcin makiyaya ba rikicin addini bane – Festus Keyamu SAN

Rikcin makiyaya ba rikicin addini bane – Festus Keyamu SAN

Amma wasu gurbatattu mutane sun mayar da shi rikicin addini saboda siyasa.

KU KARANTA : PDP za ta dawo kan mulki idan aka tsayar da Atiku a matsayin takarar shugaban kasa a zaben 2019 - Kungiyar AGSG

Suna nuna ma mutane cewa gwamnatin Fulani ta shirya kashe Kristocin kasar.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel