Labari Cikin Bidiyo: Ko ka taba ganin inda ake turin jirgin kasa?

Labari Cikin Bidiyo: Ko ka taba ganin inda ake turin jirgin kasa?

Wani bidiyo da ke yawo a yanar gizo inda wasu mutane ke turin jirgin kasa a kokarin su tada da ita a lokacin da ta samu matsala. A karshe dai mutanen sun yi nasara, yayin da suka bayyana farin cikin su.

Wani bidiyon da ke yawo a yanar gizo inda wasu mutane ke turin jirgin kasa a kokari su tada ita a lokacin da ta samu matsala. A karshe dai mutanen sun yi nasara, yayin da suka bayyana farin cikin su bayan jirgin ta tashi.

Mutanen sun tura jirgin din na 'yan kaɗan kafin ta tashi, da zaran jirgin ta tashi suka kasance cikin farin ciki.

Legit.ng ta tattaro cewa babu tabbacin cewa wannan shi ne karo na farko irin wannan ya faru, amma wannan lamarin ta nuna cewa jirgin ba ta samun kyakyawar kula.

Dubi bidiyo a kasa:

Mutanen a cikin bidiyo sun fashe da dariya suna wargi da juna saboda abu ne mai ban mamaki.

KU KARANTA: Burina a duniya na auri Muhammadu Buhari - Jarumar Wasan Hausa

Irin abubuwan da ke faruwa a wannan kasar yau da kulum zai sa mutum ya yi tunanin cewa kasar tana ci gaba ne ko kuma koma baya.

Idan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Latsa Wannan: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel