Muhimman nasarori guda 8 da yan gudun hijira daga nahiyan Afrika suka samu a kasar Amurka

Muhimman nasarori guda 8 da yan gudun hijira daga nahiyan Afrika suka samu a kasar Amurka

- Ferfesoshin Amurka sun bayyana nasarorin da yan gudun hijira daga nahiyan Afrika suka samu a kasar Amurka

- Bincike ya nuna mafi akasarin yan gudun hjira dag nahiyan Afrika sun fi sauran yan gudun hijira daga sauran kasashe samun digiri a Amurka

Duk da rashin arziki da matsin rayuwa da yan gudun hijira suke fuskanta yayin da suka je kasar Amurka cirani, bincike ya nuna mafi akasarin yan gudun hijira daga nahiyan Afrika sun fi al’umma sauran kasashe samun ilimin digiri.

Kashi 41% daga cikin yan Afrika da aka haifa a Amurka suna da digiri da digrigir a fanoni daban daban a kasar sai kuma kashi 30% kacal daga cikin yan gudun hijira daga sauran nahiyoyi suka samu irin wannan nasara.

Muhimman nasarori guda 8 da yan gudun hijira daga nahiyan Afrika suka samu a kasar Amurka

Muhimman nasarori guda 8 da yan gudun hijira daga nahiyan Afrika suka samu a kasar Amurka

Binciken da ferfesa, Jenan Ghazal, Ferfesa Michael O. Emerson, da ferfesa UC Irvine suka gudanar akan yan gudun hijira dake zuwa kasar Amurka sun gano cewa mafi akasarin yan gudun hijira daga nahiyan Afrika sun sauran yan gudun hijira lafiyar jiki.

KU KARANTA : Gobara ta cinye matar aure a Bauchi har saida dan cikinta ya fito

Kuma binciken ya nuna yan Afrika sun fi haifaffun bakaken fatar kasar Amurka lafiya da kyawun biki.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel