Asusun Forex : Babban Bankin Najeriya ta kara ba da tallafin dala miliyan $262.5m

Asusun Forex : Babban Bankin Najeriya ta kara ba da tallafin dala miliyan $262.5m

- CBN ta kara ba da tallafin dala miliyan $265.5m a cikin asusun musayar kudaden kashen waje

- Hukumar CBN ta suka miliyoyin kudade a cikin asusun musayar kuaden kasashen waje ne dan bunkusa kasuwancin a kasar da daga darajar Naira

Babban bankin Najeriya CBN ta kara ba da tallafin dala miliyan $265.5m a cikin asusun musayar kudaden kasashen waje.

Jawabin da ya fito daga ofishin CBN dake Abuja ya nuna cewa an saka kudin ne dan inganta harkan noma, sufurin jirgn sama, da kayayyakin man fetur.

KU KARANTA : In ba dan makaratun gwamnati ba da banyi karatun Boko ba – El-Rufai (Bidiyo)

Mukkadashin daraektan watsa labaru na CBN, Mista Isaac Okorafor, ya tabbatar haka a ranar Juma’a, inda yace burin babban bankin shine bunkusa kasuwancin a kasar saboda daga darajar Naira.

Halin yanzu, darajar Naira ya daga zuwa N359 ga dala daya $1 na Amurka a ranar Juama’a.

Idan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Latsa Wannan: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel