Nigerian news All categories All tags
Hotunan wasu iyaye da suka nuna goyon bayansu ga gwamna El-Rufa'i

Wasu dauruwan iyayen dalibai a jihar Kaduna, sun fito cikin dandazo domin bayyana goyon bayansu ga gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir el-Rufa'i, dangane da korar malaman makaranta da yayi da basu cancanci koyarwa ba a ma'aikatar ilimi ta jihar.

A ranar da ta gabata kuma, kungiyar kwadago ta gudanar da zanga-zangar lumana domin bayyana rashin goyon bayan korar ma'aikata sama da dubu 36 da gwamnatin jihar ta Kaduna ta yi.

Wannan lamari ya sanya iyayen dalibai suka fito domin kare gwamnan da cewar yayi daidai, domin su a mahangarsu bai kamata bangaren ilimi na kowace al'umma dake bukatar ci gaba ya samu nakasu ko kuma rashin managartar malamai ba.

KARANTA KUMA: Hare-hare biyar na makiyaya da suka dimauta 'yan Najeriya

A sakamakon haka ne, Mallam El-Rufa'i, yake mika godiyarsa a shafinsa na sada zumunta ga iyayen tare da jinjina a garesu dangane da goyon bayan da suka nuna akan inganta sashen ilimi na jihar.

Yake cewe, "Nagode da wannan karfin gwiwa, Allah kuma ya bamu ikon sauke nauyin dake kanmu. Ina kara baku hakuri amma tabbas, zamu gyara fannin ilimi a jihar Kaduna."

LATSA WANNAN: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Domin shawara ko bukatar bamu labari, tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Ku duba shafukanmu na dandalin sada zumunta a:

https://facebook.com/naijcomhausa

https://twitter.com/naijcomhausa

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel