Rundunar yan sandan Najeriya ta kama gagaruman yan fashi da makami da kuma masu garkuwa da mutane (hotuna)
Rundunar yan sandan Najeriya ta kama gagaruman yan fashi da makami da kuma masu garkuwa da mutane don karban kudin fansa guda 16.
An kama yan ta’addan ne a cikin daji da garuruwan dake hanyar Abuja zuwa Kaduna.
Har ila yau an kama yan ta’addan ne dauke muggan makamai wanda suka hada da bindigogi, alburusai sannan kuma wasun sun a sanye ne da kayan sojoji.
Ga hotunan a kasa:
KU KARANTA KUMA: 2019: Idan ka sake takara za ka ji kunya – Mbaka ya fadawa Shugaba Buhari
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng
Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa
Ko a http://twitter.com/naijcomhausa
Asali: Legit.ng