Aisha Buhari ta ziyarci jihar Kano domin kaddamar da cibiyar gidauniyarta (hotuna)

Uwargidan shugaban kasa Muhammadu Buhari, Hajiya Aisha Buhari ta ziyarci jihar Kano.

Ta kai ziyarar ne domin kaddamar da cibiyar gidauniyarta ta 'Future Assure’.

Hakan na cikin duk kokarin da uwargidan shugaban kasar keyi na ganin ta tallafa wa al’umman kasar musamman ma mata.

Ga hotunan a kasa:

Aisha Buhari ta ziyarci jihar Kano domin kaddamar da cibiyar Gidauniyarta (hotuna)

Aisha Buhari ta ziyarci jihar Kano domin kaddamar da cibiyar Gidauniyarta

KU KARANTA KUMA: Yar gaban goshin shugaban kasa Zahra Buhari tayi shar a sabon hoto

Aisha Buhari ta ziyarci jihar Kano domin kaddamar da cibiyar Gidauniyarta (hotuna)

Aisha Buhari ta ziyarci jihar Kano domin kaddamar da cibiyar Gidauniyarta

Aisha Buhari ta ziyarci jihar Kano domin kaddamar da cibiyar Gidauniyarta (hotuna)

Aisha Buhari ta ziyarci jihar Kano domin kaddamar da cibiyar Gidauniyarta

Aisha Buhari ta ziyarci jihar Kano domin kaddamar da cibiyar Gidauniyarta (hotuna)

Aisha Buhari ta ziyarci jihar Kano domin kaddamar da cibiyar Gidauniyarta

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel