Nigerian news All categories All tags
Hotuna: Shugaba Buhari ya dawo daga kasar Faransa inda ya halarci taro a kan dumaman yanayi

Jirgin shugaba Buhari ta sauka a filin tashin Jirgin na Nnamdi Azikwe da ke Abuja misalin karfe 4.35 na yamma inda manyan jami'an gwamnati suka tarbe shi, cikin wanda suka tarbi shugaban kasan sun hada da babban jami'in tsaron sa, Alhaji Abba Kyari da kuma Ministan babban birnin tarayya, Alhaji Musa Bello.

A yayin da yake kasar Faransa, Shugaba Buhari yayi kira ga kasashen duniya su tallafa wa Najeriya wajen kokarin ta na rage munanan ababen da dumaman yanayi yake haifar wa domin Najeriya baza ta iya yakar dumaman yanayin ba face ta samu tallafi na kudi da kuma masana daga kasashen duniya.

DUBA WANNAN: Kotun koli ta koka a kan yawaitar keta hakkin yara sassan kasar nan

Shugaba Buhari ya rataba hannu kan yarjejeniyar yakar dumaman yanayin ne tun a Satumbar 2016 a birnin New York na Amurka sannan ya kuma kara jadada sa hannu kan yarjejeniyar a watan a ranar 28 na Mayu 2017.

Saboda yarjejeniyar ne Najeriya ta baiwa fanoni 5 mahimmanci domin rage fitar da iskar da ka iya kara dumamar yanayin.

Hotuna: Shugaba Buhari ya dawo daga kasar Faransa inda ya hallarci taron kasashen duniya a kan dumaman yanayi

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel