Anyi sa'ar chafke shugaban masu kai hare-hare a jihar Zamfara

Anyi sa'ar chafke shugaban masu kai hare-hare a jihar Zamfara

A shekarun nan Zamfarawa da yawa sun shiga tasku, saboda matsalar tsaro, inda masu hare-hare ke faman kone da kashe jama'a da dukiyoyinsu. Yanzu yazo hannu, madalla da aikin hukumomin tsaro.

Anyi sa'ar chafke shugaban masu kai hare-hare a jihar Zamfara

Anyi sa'ar chafke shugaban masu kai hare-hare a jihar Zamfara

A Anka ta jihar Zamara aka sami sa'ar chafke dan ashin da ake sa rai shie shugaban masu kai hare-haren, inda ya zuwa yanzu an fara kamo yaransa da ke taya shi leken asiri domin saatar shanu.

A shekarun nan dai maharan sun addabi jama'ar yankunan karkara, inda ake far musu da tsakar dare, su kuma kashe su su kone gidajensu, su kada shanu su tai dasu.

DUBA WANNAN: Tallafi ga masu cutar kanjamau a Kaduna

An sami muggan makamai a wurinsu, ciki harda alburusai da bindigogi guda ukku, kirar AK47, da motocin da ake sa rai na sata ne, da tsabar kudi har 68,000 na naira.

Hukumar 'yansanda ta ce babu jan kaa za'a kaisu kotu, domin su koma gidan yari da rayuwa.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel