Gwamnati ta karrama wadanda suka bada gudummawa wajen habakar kasuwanci a 2016/2017

Najeriya ta karrama wadanda ma'aikatunsu suka taimaka wajen habakar kasuwanci a bara da bana, ma'aikatun sun hada da majalisar wakilai, babban bankin Najeriya da ma hukumar FIRS, sai kuma wata kungiya mai rajin ciyar da kasuwanci gaba.

Gwamnati ta karrama wadanda suka bada gudummawa wajen habakar kasuwanci a 2016/2017

Gwamnati ta karrama wadanda suka bada gudummawa wajen habakar kasuwanci a 2016/2017

A shekaranjiya jiya litinin ne aka karrama Mista Godwin Emefiele, Yakubu Dogara, da ma shugaban FIRS ta kasa, Babatunde Fowler, da kuma Manaja a Perchstone and Graeys.

Gwamnati ta karrama wadanda suka bada gudummawa wajen habakar kasuwanci a 2016/2017

Gwamnati ta karrama wadanda suka bada gudummawa wajen habakar kasuwanci a 2016/2017

Najeriya ta karrama wadannan ma'aikatun ne saboda gudummawar da suka bayar wajen habakar kasuwanci a bara da bana.

Gwamnati ta karrama wadanda suka bada gudummawa wajen habakar kasuwanci a 2016/2017

Gwamnati ta karrama wadanda suka bada gudummawa wajen habakar kasuwanci a 2016/2017

ma'aikatun sun hada da majalisar wakilai, babban bankin Najeriya da ma hukumar FIRS, sai kuma wata kungiya mai rajin ciyar da kasuwanci gaba.

DUBA WANNAN: UNICEF a Kaduna na yakar HIV da miliyoyin nairori

A alkalumma dai Najeriya na cikin kasashe da harkar kasuwanci ke da matukar wuya a duniya, saboda haraji kashi kashi, sata, rashin tsari, bata lokaci, cin hanci da ma mugunta.

Gwamnati ta karrama wadanda suka bada gudummawa wajen habakar kasuwanci a 2016/2017

Gwamnati ta karrama wadanda suka bada gudummawa wajen habakar kasuwanci a 2016/2017

A badi dai Farfesa Yemi Osinbajo, yace yana fata hakan ya ribanya.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel