Nigerian news All categories All tags
An aika macen Sojar saman Najeriya yin kwas kan ilmin yaki

An aika macen Sojar saman Najeriya yin kwas kan ilmin yaki

- An aika Rundunar Sojin Najeriya kwas a Kasar waje

- Shugaban Hafsun Sojin saman Kasar ya bayyana haka

- Sojojin Najeriya na kokarin karasa ‘Yan Boko Haram

Rundunar Sojin saman Najeriya ta aika wata gwarzon macen Soja zuwa Kasar waje domin kara ilmi a wajen harkar aiki da jirgin sama wanda wannan zai taimaka wajen yaki da ‘Yan ta’addan Boko Haram.

An aika macen Sojar saman Najeriya yin kwas kan ilmin yaki

Sojojin saman Najeriya sun aika Runduna Kasar waje

Shugaban Hafsun Sojin sama na Najeriya Air Marshal Sadique Abubakar ya bayyana wannan a wani babban taron Sojojin sama na Kasar da aka saba yi karshen shekara. Sadique yace an fitar da Sojojin Kasar har 24 domin kara sanin aiki a Kasar waje.

KU KARANTA: Ana zanga-zanga kan 'Yan Sanda a Jihar Ribas

An aika macen Sojar saman Najeriya yin kwas kan ilmin yaki

Manyan Jami'an rudunar Sojin sama na Najeriya

Air Marshal Sadique yace yanzu haka an tura wata macen Soja zuwa Kasar Amurka domin koyo yakin sama a wani karatun dogon kwas. Ana sa rai Sojar za ta kara ilmin yaki domin ganin bayan ‘Yan ta’addan Boko Haram da ke Arewacin Kasar.

Duk bayan watanni 3 dai Sojojin Kasar kan zauna su gudanar da irin wannan babban taro. Yanzu haka Sojojin saman sun kara yawan jiragen yaki bayan kuma kara kwarewa da su kayi kan harkar gyaran jiragen sama da kayan yaki a shekarar nan.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

- An aika Rundunar Sojin Najeriya kwas a Kasar waje- Shugaban Hafsun Sojin saman Kasar ya bayyana haka - Sojojin Najeriya na kokarin karasa ‘Yan Boko HaramRundunar Sojin saman Najeriya ta aika wata gwarzon macen Soja zuwa Kasar waje domin kara ilmi a wajen harkar aiki da jirgin sama wanda wannan zai taimaka wajen yaki da ‘Yan ta’addan Boko Haram.Sojojin saman Najeriya sun aika Runduna Kasar wajeShugaban Hafsun Sojin sama na Najeriya Air Marshal Sadique Abubakar ya bayyana wannan a wani babban taron Sojojin sama na Kasar da aka saba yi karshen shekara. Sadique yace an fitar da Sojojin Kasar har 24 domin kara sanin aiki a Kasar waje. KU KARANTA: Ana zanga-zanga kan 'Yan Sanda a Jihar RibasManyan Jami'an rudunar Sojin sama na NajeriyaAir Marshal Sadique yace yanzu haka an tura wata macen Soja zuwa Kasar Amurka domin koyo yakin sama a wani karatun dogon kwas. Ana sa rai Sojar za ta kara ilmin yaki domin ganin bayan ‘Yan ta’addan Boko Haram da ke Arewacin Kasar. Duk bayan watanni 3 dai Sojojin Kasar kan zauna su gudanar da irin wannan babban taro. Yanzu haka Sojojin saman sun kara yawan jiragen yaki bayan kuma kara kwarewa da su kayi kan harkar gyaran jiragen sama da kayan yaki a shekarar nan.Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ngKu same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausaa Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: hShugaban Hafsun Sojin sama na Najeriya Air Marshal Sadique Abubakar ya Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en /store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel