Matar wani dan majalissa a jihar Adamawa ta haifi yan uku bayan shekaru 24 da aure ba haihuwa

Matar wani dan majalissa a jihar Adamawa ta haifi yan uku bayan shekaru 24 da aure ba haihuwa

- Allah ya albarkace dan majalissar dokoki a jihar Adamawa Lumsambani Dilli da yan yan uku

- Matar Lumsambani Dilli ta haifi yan uku bayan sun kwashe shekaru 24 da aure babu haihuwa

Matar wani dan majaissar dokoki a jihar Adamawa mai suna, Lumsambani Dilli, ta haifi masa yan uku bayan sun kwashe shekara 24 da aure babu haihuwa.

"Hon. Lumsambani Dilli yace matar sa da jariran suna cikin koshi lafiya,".

Matar wani dan majalissa a jihar Adamawa ta haifi yan uku bayan shekaru 24 da aure ba haihuwa

Matar wani dan majalissa a jihar Adamawa ta haifi yan uku bayan shekaru 24 da aure ba haihuwa

Matar Lumsambani Dilli, ta haihu ne a ranar Laraba 6 ga watan Disamba na shekara 2017 a asibiti.

KU KARANTA : Abun da shugaba Buhari ya fadawa sarkin Kano, Sanusi na II

Dan majalissar yace ba zai iya misalta irin faricikin da yake ji zuciyar saba, bayan ya kwashe shekaru 24 da aure ba haihuwa sai gashi yanzu Ubangiji ya albarkace shi da yaya guda uku a lokaci daya.

Lumsambani Dilli, dan majalissa dokokin jihar Adamawa ne dake wakiltar mazabar karamar hukumar Demsa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel