Masarautar Shehun Borno ta gudanar da wani tsadadden hawa (hotuna)
Mai martaba Shehun Borno Alhaji Dr Abubakar Ibn Garbai El-Kanemi ya shirya gaggarumin hawan daba wanda ke nuna tsadadden al’ada na masarautar Borno.
Anyi hawan ne a ranar Asabar 2 ga watan Disamba kamar yadda Mohammed Chiroma wanda ya dauki hotunan ya wallafa a shafinsa na twitter.
Kamar yadda kuka sani masarautar Borno na daya daga cikin masarautan da ake ji dasu a yankin arewacin Najeriya.
Sannan kuma masarauta ce mai dunbin tarihi da tarin al’adu na gargajiya
Ga hotunan hawan a kasa:
KU KARANTA KUMA: Mutane miliyan uku sun rasa aiki a lokacin Buhari — Atiku
Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng
Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa
Ko a http://twitter.com/naijcomhausa
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=e
Asali: Legit.ng