Nigerian news All categories All tags
An nada tsohon shugaban tsagerun Neja delta Ateke Tom sarkin garin Okorichi a jihar Rivas

An nada tsohon shugaban tsagerun Neja delta Ateke Tom sarkin garin Okorichi a jihar Rivas

- Ateke Tom ya zama sarkin Okorichi a jihar Rivas

- Gwamna Nyesome wike ya na daga cikin manyan da suka halarci bikin nadin sarautar tsohon shugaban tsagerun Neja delta

A nada tsohon shugaban tsagerun Neja Delta, Ateke Tom, a matsayin sarki garin Okochiri dake karamar hukumar Okirika a jihar Rivas.

Duban mutanen karamar hukumar Okirika sun halarci taron

A nada tsohon shugaban tsagerun Neja delta Ateke Tom sarkin garin Okorichi a jihar Rivas

Pete Edochie

A cikin manyan da suka halarci taron bikin nadin sarautar Ateke Tom, hadda gwamnan jihar Rivas Nyesome Wike, wanda aka yi a ranar Asabar 25 ga watan Nawumba na shekara 2017 a karamar hukumar Okirika.

KU KARANTA : Atiku : Ana sa ran Mama Taraba, da sauran mabiyan Atiku za su bar jam’iyyar APC da gwamnatin Buhari

Sauran manyan da suka halarci taron ya kunshi sekataren gwamantin jihar Rivas cif Kenneth Kobani, tsohon minitsra sufuri Dr. Abiye Sekibo, shararren dan wasan kwaikwayon Nollywood Cif Pete Edochie sauran su.

Wike ya shawarci sabon sarki da aka nada da kada ya kuskura ya bari ayi amfani da shi wajen raba kawunan al’ummar jihar Rivas da yankin baki daya.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel