Kwamishinan Ilimin jihar Kaduna ya rasu

Kwamishinan Ilimin jihar Kaduna ya rasu

Rai bakon duniya! Allah yayi ma kwamishinan ilimi na jihar Kaduna, Andrew Nok rasuwa.

Kwamishinan ya rasu yana da shekaru 55 a duniya.

A cewar jaridar Premium Times, zuwa yanzu ba’a san sanadiyyar mutuwar jami’in gwamnatin ta.

Kwamishinan Ilimin jihar Kaduna ya rasu

Kwamishinan Ilimin jihar Kaduna ya rasu

Marigayi ya fito daga kabilar Jaba na jihar Kaduna.

KU KARANTA KUMA: Harin da aka kai wani Masallacin garin Mubi da safiyar nan ya rutsa da rayuka da dama

Gwamnatin jihar Kaduna ta tabbatar da mutuwar Andrew Nok.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel