An bai wa Mugabe wa'adin sauka daga mulki ko a tsige shi

An bai wa Mugabe wa'adin sauka daga mulki ko a tsige shi

- Chris Mutsvangwaya ce lokacin Mugabe ya zao karshe domin ba zai iya bashi da wani tasiri a fagen siyasa a yanzu

- Jam'iyyar Zanu-PF ta Mugabe wa’adin nan da karfe 12pm na ranar Litinin yayi murabus ko kuma a tsige shi

- Zanu-PF ta maye gurbin Mugabe da mataimakin sa Emmerson Mnangagwa a matsayin sabon shugaban jam'iyyar

Shugaban kungiyar mazan jiya, Chris Mutsvangwa, ya shaidawa BBC cewa lokacin Mugabe ya zo karshe a fagen siyasa domin babu wani tasiri da zai iya yi a yanzu.

Mai magana da yawun bakin jam’iyyar da kai kan mulki a Zimbabawe Zanu –PF y ace Mugabe bas hi da wani iko a jam’iyyar su a yanzu.

An bai wa Mugabe wa'adin sauka daga mulki ko a tsige shi

An bai wa Mugabe wa'adin sauka daga mulki ko a tsige shi

Jam’iyyar wadda tuni ta cire Mugaba daga matsayin shugbancin jam’iyyar, ta bashi wa’adin nan da karfe 12pm na ranar Litinin yayi murabus, ko kuma a tsige shi.

KU KARANTA : Zaben 2019 : Shiga APC kamar barin hanyar yesu almasihu ne ka bi hanyar shaidan – Ayo Fayose

Jam’iyyar sa Zanu-PF ta maye gurbin Mugabe da mataimakin sa Emmerson Mnangagwa, a matsayin sabon shugaban jam'iyyar.

Za a fara muhawara akan batun tsige Mugabe a majalisar dokokin kasar a ranar Talata.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel