Yanzu-Yanzu : Dan takarar jam’iyyar APGA Willie Obiano ya lashe zaben gwaman jihar Anambara

Yanzu-Yanzu : Dan takarar jam’iyyar APGA Willie Obiano ya lashe zaben gwaman jihar Anambara

- Gwamna Willie Obiano ya kara lashe zaben gwamnan jihar Anambara

- Willie Obiano zai kara jagorantar jihar Anambara na tsawon shekaru 4

- Dan takarar jam'iyyar APC Tony Nwoye ya zo na biyu

Hukumar gudanar da zabe INEC ta tabbatar dan takarar jam’iyyar All Progressives Grand Alliance, APGA, Willie Obiano ya kara lashe zaben gwamnan jihar Anambara da aka gudanar a ranar Asabar ga watan Okotoba na shekara 2017 .

Gwaman Willie Obiano ya lashe zaben jihar Anambara da kuri'u 234,071.

Yanzu-Yanzu : Dan takarar jam’iyyar APGA Willie Obiano ya lashe zaben gwaman jihar Anambara

Yanzu-Yanzu : Dan takarar jam’iyyar APGA Willie Obiano ya lashe zaben gwaman jihar Anambara

Willi Obiano ya ci zaben duka kananan hukumomin jihar guda 21.

KU KARANTA : Hoton dansandan Najeriya a shagon welda yana gyara bindigan sa

Gwamnan Willei Obiano zai kara jagorantar jihar Anambara na tsawon shekaru 4 a karo na biyu.

Dan takarar All Progressivre Congress Tony Nwoye ya zo na biyu a zaben, sai dan takarar jam’iyyar PDP Obaze ya zo na uku.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel