Hotunan shugaban kasa Buhari yayin ziyarar daya kai ƙasar Nijar
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya halarci taron kasashen yammacin Afirka daya gudana a kasar Nijar a ranar Talata 23 ga watan Oktoba a babban birnn kasar ta Niamey.
Legit.ng ta ruwaito shuwagabannin zasu tattauna batun amfani da kudin kashewa na bai daya, wanda kasashen ke bukatar a dinga yin amfani dasu a kasashen su.
KU KARANTA: Tuhumar satar naira biliyan 11: Za’a fara shari’ar Ibrahim Shema da EFCC a baɗi

A yayin tafiyar, shugaba Buhari ya samu rakiyar gwamnan babban banki, Godwin Emefiele, tare da minstan kudi, Kemi Adeosun.

President Buhari participates at the 4th Meeting of the Presidential Task Force on Ecowas single currency in Niamey Niger Republic on 24th Oct 2017.


Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa
ko a http://twitter.com/naijcomhausa
Ga masu shawara ko korafi, a same mu a labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng