Nigerian news All categories All tags
Hotuna: Gwamna Ganduje zai gina katafaren kamfanin sarafa tufafi na Dala Miliyan 600 tare da hadin gwiwar kasar China

Gwamna Ganduje ya saka hannu wata yarjejeniyar gina katafaren masana'antar sarafa tufafi akan kimanin kudi Dalan Amurka Miliyan 600 tare da wata kamfanin kasar China mai suna RUYI.

Ya sa hannu a yarjejeniyar ne a ziyarar aiki da ya kai kasan China domin inganta kasuwanci tsakanin kasashen biyu.

Tuni dai gwamnatin jihar Kano ta baiwa kamfanin RUYI filin inda za'a fara ginin wannan katafaren masana'antar wadda idan an kamalla zata zama irinta na farko a nahiyar Afirka.

Har ila yau, Kamfanin sun ce zasu samar da wutan lantarki me aiki da hasken rana domin gudanar da aiikin ginin.

Gwamnatin jihar Kano da hadin gwiwar kamfanin Ruyi na China zasu gina masa'antar samar da tufafi na dala miliyan 600 (Hotuna)

DUBA WANNAN: Sarakunan arewa ne ta'addancin Boko Haram tafi shafa, Inji Sarkin Musulmi

Gwamnatin jihar Kano da hadin gwiwar kamfanin Ruyi na China zasu gina masa'antar samar da tufafi na dala miliyan 600 (Hotuna)

Gwamnatin jihar Kano da hadin gwiwar kamfanin Ruyi na China zasu gina masa'antar samar da tufafi na dala miliyan 600 (Hotuna)

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kana kana da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel