Yar aiki ta yarda da cewa tayi amfani da beraye 2 wajen dafa ma uwargijiyarta dafadukan shinkafa
Legit.ng ta ci karo da wani bidiyo na wata yar aiki da ta zabi hanyar ban al’ajabi wajen hukunta uwardakin ta.
Ta yaya kake ganin zaka iya hukunta wanda ya zalunce ka?
An rahoto cewa wata yar aiki wacce ta bayyana sonata a matsayin Felicia ta sanya beraye biyu cikin dafadukar shinkafa da ta dafa sannan ta ciyar da uwardakin ta.
Ta amince da aikata hakan a cikin wani bidiyo da tuni yayi fice a shafukan zumunta.
KU KARANTA KUMA: Yanzu Yanzu: Rundunar soji zata janye dakarun ta daga Abia
Tayi Magana ne cikin harshen Yarbanci yayinda ta take kuka a lokacin da take bayyana gaskiya.
Kalli bidiyon yarinyar a yayinda take fadin gaskiya:
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Idan kana kana da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng