HOTUNA: Yadda aka yi jana’izar mahaifiyar gwamna Abdul Rauf

HOTUNA: Yadda aka yi jana’izar mahaifiyar gwamna Abdul Rauf

- Gwamna Rauf na jihar Osun ya binne mahaifiyarsa a Ilesa

- A ranar Laraba ne aka yi ma Alhaja Saratu Jana'iza

A ranar Laraba 2 ga watan Yuli ne aka yi jana’izar mahaifiyar gwamnan jihar Osun, Abdul Rauf Aregbesola a garin Ilesa na jihar, kamar yadda Rariya ta ruwaito.

KU KARANTA: El-Rufai ga Mahajjata: Ku zamo ýan ƙasa nagari a yayin gudanar da aikin Hajji

A ranar Litinin 1 ga watan Yuli ne mahaifiyar gwamna, Alhaja Saratu ta rasu, wanda tayi suna wajen harkar kasuwanci kamar yadda yan garin Ilesa suka bayyana.

HOTUNA: Yadda aka yi jana’izar mahaifiyar gwamna Abdul Rauf
Gwamna tare da mahaifyarsa

Ga wasu daga cikin hotunan jana’izar, kamar yadda majiyar Legit.ng ta dauko su.

HOTUNA: Yadda aka yi jana’izar mahaifiyar gwamna Abdul Rauf
Jna’izar mahaifiyar gwamna Abdul Rauf

HOTUNA: Yadda aka yi jana’izar mahaifiyar gwamna Abdul Rauf
Kabarimta

HOTUNA: Yadda aka yi jana’izar mahaifiyar gwamna Abdul Rauf
Gawar

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Ga masu shawara ko korafi, a same mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Me ya kamata Buhari yayi daya dawo? Kalla:

Source: Legit

Tags:
Online view pixel