Tsararraen Tsohon Gwamnan Adamawa ya samu Nasarar A kotun daukaka kara

Tsararraen Tsohon Gwamnan Adamawa ya samu Nasarar A kotun daukaka kara

Nasarar tazo ga Tsohon Gwamnan Jihar Adamawa Bala Ngilari a Ranar Alhamisa din da ta gabata, a kotun daukaka kara da take Yola a Jihar ta Adadamawa.

Tsararraen Tsohon Gwamnan Adamawa ya samu Nasarar A kotun daukaka kara
Tsararraen Tsohon Gwamnan Adamawa ya samu Nasarar A kotun daukaka kara

kotun daukaka karar a cewar Legit.ng ta Janye hukuncin da Babbar kotu tayi masa na da akan zai tafi gidan yadi tsawon shekaru biyar.

KU KARANTA: Kotu ta daga karar tsohon gwamna Turaki zuwa ranar 26 ga watan Yuli

Daga cikin abubuwan da Mai shari'a Justice Ambrose Mamadi ya tukhumi Ngilari dashi akwai saba doka da rashin bin tsari gameda motocin da aka sayo guda 25 a lokacin mulkinsa a Gwamnatin Jihar.

Ku biyomu a facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa/

ko a twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Online view pixel