EFCC ta rufe Gidan Itohen Henry Ogiri sakamakon zarginsa da hannu a handamar Kudaden kasa

EFCC ta rufe Gidan Itohen Henry Ogiri sakamakon zarginsa da hannu a handamar Kudaden kasa

- Hukumar yaki da cin Hanci da Rashawa da akafi sani da EFCC ra rufe wani babban gida mallakar Itohen Henry Ogiri sakamakon bincike da ke gudanuwa akan George Turnah tsohon mai bada shawara wa Manajan NDDC

Babban gidan ya kasance ne a lamba ta 28, a New Heaven Estate, dake layin Tombia a sabon G.R.A na fatakwal Jihar Rivers.

EFCC ta rufe Gidan Itohen Henry Ogiri sakamakon zarginsa da hannu a handamar Kudaden kasa
Hoton gidan

EFCC ta rufe Gidan Itohen Henry Ogiri sakamakon zarginsa da hannu a handamar Kudaden kasa
fuskar Gaban gidan

EFCC ta rufe Gidan Itohen Henry Ogiri sakamakon zarginsa da hannu a handamar Kudaden kasa
daga gurarenda EFCC ta yi maki a jikin gidan

KU KARANTA: Hukumar NDLEA ta kona wasu miyagun kwayoyi a Abuja

Binciken na gudanuwa ne a bisa zarginsa da akeyi da hadin baki, sata, da handamar makudan kudade.

Ku biyomu a facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa/

ko a twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Don bamu shawara tuntubemu a http://labaranhausa@corp.legit.ng/

Asali: Legit.ng

Online view pixel