Gwamna Ganduje ya kaddamar da wani aiki mai muhimmanci a jihar Kano (hotuna)

Gwamna Ganduje ya kaddamar da wani aiki mai muhimmanci a jihar Kano (hotuna)

- Abdullahi Umar Ganduje, ya halarci taron kaddamar da injinan nika hatsi

- Kamfanin Northern Nigeria Flour Mills Bompai Kano ta kaddamar da wadannan injina

Mai girma gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ya halarci taron kaddamar da injinan nika hatsi a kamfanin Northern Nigeria Flour Mills Bompai Kano a safiyar yau Talata, 18 ga watan Yuli.

Ana sa ran wannan zai kawo ci gaba sosai gurin saraffa kayan hatsi a jihar, tare kuma da bunkasa harkar a fadin kasar baki daya.

Ga hotunan a kasa:

Gwamna Ganduje ya kaddamar da wani aiki mai muhimmanci a jihar Kano

Gwamna Ganduje ya kaddamar da wani aiki mai muhimmanci a jihar Kano Hoto: twitter : @DGMediaCommsKN

Injinan nika hatsi Hoto: twitter : @DGMediaCommsKN

A baya Legit.ng ta rahoto cewa Jigon jam’iyyar mai mulki ta APC, sanata Bola Ahmed Tinubu ya yaba aikace-aikacen gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje.

Tinubu ya yi wannan yabon ne a lokacin wani ta'aziyyar sa kan rasuwar marigayi Danmasanin Kano, Dr. Yusuf Maitama Sule, a ranar Lahadi, 16 ga watan Yuli a Kano.

Idan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel