Gaba dai, Naira ta kara daraja zuwa N362/$1 a kasuwan bayan fagge

Gaba dai, Naira ta kara daraja zuwa N362/$1 a kasuwan bayan fagge

- Darajar Naira ta karu zuwa N362/$1 a kasuwan canji

- Wannan shine mafi kyawun daraja da ta kara a shekaran 2017

- CBN ta saki $5 billion ga sassan tattalin arziki tunda darajar Naira tayi warwas a Febrairun 2017

Kudin Najeriya Naira tana cigaba da kara daraja a yau Alhamis, 8 ga watan Yuni bisa ga dalar Amurka a kasuwan bayan fagge.

Gaba dai, Naira ta kara daraja zuwa N362/$1 a kasuwan bayan fagge
Gaba dai, Naira ta kara daraja zuwa N362/$1 a kasuwan bayan fagge

Wannan shine nasara mafi girma da kudin Najeriyan ta samu a wannan shekara ta 2017. Kana kuma ta kara daraja akan Yuro da Fam inda aka tashin N405 and N455.

KU KARANTA: Atiku Abubakar ya tofa albarkacin bakinsa kan kalaman arewa kan Igbo

A kasuwan bankuna kuma, Naira bata gushe a 304.55 ga dalar Amurka ba.

Asali: Legit.ng

Online view pixel