Abdulmuminu Jibrin ya yi wa mutanen mazabar shi tara ta arziki (Hotuna)

Abdulmuminu Jibrin ya yi wa mutanen mazabar shi tara ta arziki (Hotuna)

- Dan Majalisa mai wakiltar Kiru/Bebeji Abdulmuminu Jibrin ya yi wa mutanen mazabar shi tara ta arziki inda ya raba masu kayayyakin abinci

- Ya yi rabon ne a matsayin goron watan Ramadan

Dan Majalisa mai wakiltar Kiru/Bebeji, Abdulmuminu Jibrin ya yi wa mutanen mazabar shi tara ta arziki inda ya raba masu kayayyakin abinci buhu-buhu wanda suka hada da shinkafa, gero, da sikari domin su samu na bude baki a wannan wata na Ramadan.

Rahotanni sun kawo cewa an rarraba buhuhunan abincin kimanin guda dubu goma (10,000).

Abdulmuminu Jibrin ya yi wa mutanen mazabar shi tara ta arziki (Hotuna)

Dan majalisa mai wakiltan Kiru/Bebeji, Abdulmumin Jibrin

A taron raba abincin da aka yi a ranar Lahadi 4 ga watan Yuni a garin Kofa, an kuma yi addu’o’in karin lafiya ga shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari da kuma Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano.

Legit.ng ta tattaro maku karin hotuna daga taron:

Abdulmuminu Jibrin ya yi wa mutanen mazabar shi tara ta arziki (Hotuna)

Abdulmuminu Jibrin ya yi wa mutanen mazabar shi tara ta arziki

Abdulmuminu Jibrin ya yi wa mutanen mazabar shi tara ta arziki (Hotuna)

Abdulmuminu Jibrin ya raba ma al'ummar mazabarsa kayan abinci

Abdulmuminu Jibrin ya yi wa mutanen mazabar shi tara ta arziki (Hotuna)

Kayayyakin abincin da aka rarraba wa jama'a

Legit.ng ta kawo maku bidiyo kan ra'ayin jama'a dangane da dawowar shugaba Buhari a nan kusa

Source: Legit Nigeria

Tags:
Mailfire view pixel