Kamara ta kama ‘yan kwallon Chelsea na tikar rawa da wakar Davido ta “IF” (Kalli Bidiyo)
- A yayin da ‘yan kungiyar kwallon kafan Chelsea ke shirin daukar kofin gasar Firimiyar Ingila ta kakar 2016/2017 a ranar Lahadi 21 ga watan Mayu 2017.
- An dauke Ola Aina tare da matashin dan kwallon kungiyar Chelsea Nathaniel Chalobah a kamara suna raira wakan “IF”na shahararren mawakin Nijeriya wanda aka fi sani da suna Davido
A yayin da ‘yan kungiyar kwallon kafan Chelsea ke shirin daukar kofin gasar Firimiyar Ingila ta kakar 2016/2017 a ranar Lahadi 21 ga watan Mayu 2017.
An dauke Ola Aina tare da matashin dan kwallon kungiyar Chelsea Nathaniel Chalobah a kamara suna raira wakan “IF”na shahararren mawakin Nijeriya wanda aka fi sani da suna Davido

Legit.ng ta samu labarin cewa ‘yan kwallon suna cikin nishadi da annashuwa a yayin da suke shirin buga wasan gasar Firimiyar Ingila ta kakar 2016/2017 na karshe a tsakanin su da kungiyar kwallon kafa ta Sunderland.
Danna nan don kallon bidiyon:
Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da
Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa
Asali: Legit.ng