Miji, mata da yarinya sun tsallake rijiya da baya a hadarin mota

Miji, mata da yarinya sun tsallake rijiya da baya a hadarin mota

Wani mutumi da da iyalinsa sun tsallake rijiya da baya bayan wata babbar mota ta ribza cikin motarsu har ta hau kanta.

Miji, mata da jaririya sun tsallake rijiya da baya a hadarin mota

Miji, mata da jaririya sun tsallake rijiya da baya a hadarin mota

Mutumin , matarsa, da yarinyar sun fito da ciwuwwuka kadan, sun shiga coci domin godewa ubangiji akan yadda suka tsira.

KU KARANTA: Firsuna 367 sun rubuta jarabawar JAMB

Miji, mata da yarinya sun tsallake rijiya da baya a hadarin mota

Miji, mata da yarinya sun tsallake rijiya da baya a hadarin mota

Ta bayyana wannan ne a shafin Instagram inda suka mika godiyarsu da Ubangiji domin kiyaye rayuwansu da yayi tare abokansu dake cikin motan.

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Legit

Tags:
Mailfire view pixel