Champions League: Juventus ta karasa zagayen karshe

Champions League: Juventus ta karasa zagayen karshe

– Kungiyar Juventus ta karasa zagayen karshe a gasar Uefa Champions League

– Sau 2 kenan cikin shekaru 3 Juventus din tana kai wannan matsayi

– Ko wannan karo za a dace a Birnin Cardiff?

Monaco ta kara shan kashi a hannun Juventus a Gasar zakarun Nahiyar Turai.

Dani Alves ya nuna cewa har yanzu akwai sauran ta a kafar sa a wasan.

Matashin Dan wasa Mpape ya zurawa Buffon kwallo a raga.

Champions League: Juventus ta karasa zagayen karshe
Juventus ta kai zagayen karshe

Kungiyar Juventus ta kasar Italiya ta isa zagayen karshe a gasar UEFA Champions League na zakarun Nahiyar Turai bayan ta doke Monaco ta Faransa da ci 2-1. A zagayen farko Juventus tayi nasara da ci biyu da nema.

KU KARANTA: UCL: Real Madrid ta bar tarihi

Champions League: Juventus ta karasa zagayen karshe
Juventus ta doke Monaco zuwa zagayen karshe

Dan wasa Madzukic da Dani Alves ne su ka fatattaki Monaco yayin da Dan wasan ta Mpape ya zama mai mafi karancin shekarun da ya taba cin kwallo a wannan zagaye na Gasar. Juventus za ta kara karawa a wasan karshe da Kulob din Madrid a Birnin Cardiff.

A Ingila kiwa Chelsea za ta iya lashe gasar Firimiya na shekarar bana daga ta samu maki uku kacal cikin wasannin da su ka rage

Champions League: Juventus ta karasa zagayen karshe
Champions League: Monaco ta sha kashi gida da waje

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Anthony Joshua Dan damben Duniya

Asali: Legit.ng

Online view pixel