Mun bani: Ba mamaki Ebola na nan shigowa Najeriya Inji WHO

Mun bani: Ba mamaki Ebola na nan shigowa Najeriya Inji WHO

– Mugun cutar nan Ebola na daf da dawowa kasashen Duniya

– Masu bincike na Duniya su kace sai ayi hattara

– Ebola dai tayi barna a kasashe da dama shekarun baya

Cutar nan ta Ebola na shirin dawawo kasashen Duniya.

Ebola ta kashe dubban mutane a baya.

Ba a dai san a ina cutar za ta barke ba Inji Hukumar kula da lafiya

Mun bani: Ba mamaki Ebola na nan shigowa Najeriya Inji WHO
Babu makawa sai cutar Ebola ta dawo – WHO

Hukumar kula da lafiya ta Duniya watau WHO ta tabbatar da cewa babu wata makawa sai cutar nan ta Ebola ta kara dawowa. Sai dai WHO na sa ran cewa sabon maganin da aka hada yayi aiki domin kawar da cutar.

KU KARANTA: Likitoci sun zo duba Shugaba Buhari

Mun bani: Ba mamaki Ebola na nan shigowa Najeriya Inji WHO
Muguwar cutar nan za ta dawo Najeriya?

A shekarar 2013 da annobar ta addabi kasashen Afrika musamman irin su Liberia, Guinea, da Sierra Leone an rasa mutane sama da 11,000. Haka kuma dai masana sun ce kwanan cutar za ta kara barkewa sai dai ba a san ko a ina ne ba.

An kawo wasu Likitoci daga kasar waje domin duba shugaban kasa Buhari. Daga cikin Likitocin na kasar Birtaniya akwai mace guda Inji Jaridar Sahara Reporters.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Dubi yarda wata tsohuwa ta rasa Yaron ta

Source: Legit.ng

Online view pixel