Nigerian news All categories All tags
Allah sarki: Wata yar shekara 13 da ta kubuce a hannu Boko Haram tana da juna biyu

Allah sarki: Wata yar shekara 13 da ta kubuce a hannu Boko Haram tana da juna biyu

- Yanzu haka, yarinya mai sunnan Yagana ta na yawan son ta ci abinci da karfin ta bai ke ba

- Fati Abubakar, ta samu ta dauki hoton yarinya wadda ya nuna cewar, tana cikin damuwa

- Yarinyan ta yi shekara biyu da su wato da aka sake ta, tana shekara 15 kuma da ciki

Allah sarki: Wata yar shekara 13 da ta kubuce a hannu Boko Haram tana da juna biyu

Allah sarki: Wata yar shekara 13 da ta kubuce a hannu Boko Haram tana da juna biyu

Abin bakin ciki ya faru da yarinya nan da yan ta’adda na Boko Haram suka kamata. Yanzu ba ta tare da su amma an yi mata cikin garin amfani da ita na dole.

Yarinya ta yi shekara biyu da su wato da aka sake ta, tana shekara 15 kuma da ciki.

Yanzu haka, yarinya mai sunnan Yagana ta na yawan son ta ci abinci da karfin ta bai ke ba saboda laulayin cikin.

Yagana ta ce: “Ina shekara 13 aka kamani,ina shekara 15 yanzu kuma ina da ciki. Ina yawan son ci abinci da babu a Tsakani na.”

KU KARANTA: Yadda ýansanda suka yi garkuwa da jami’an zabe ýan bautan ƙasa a jihar Ribas – Gwamna Wike

Mun samu wannan labari ne daga gare wata mai daukan hoto Fati Abubakar, ta samu ta dauki hoton yarinya wadda ya nuna cewar, tana cikin damuwa.

Fati ta ce hoton na nuna yadda Boko Haram sun gama da rayuwar mutane da yawa a Arewan Gabas na Najeriya.

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel