Nigerian news All categories All tags
Kowa ya koyi halin shugaban kasa Buhari wajen yin gaskiya – Inji Lauretta

Kowa ya koyi halin shugaban kasa Buhari wajen yin gaskiya – Inji Lauretta

- Ba mu taba samun shugaba da yake da gaskiya da yan Najeriya kamar shugaba Muhammadu Buhari ba

- Mu koyi yadda za mu amince da shugabanin mu na yanzu, kuma mu koyi hali masu gaskiya acikin su

- Shugaban kasa ya koma ofishin sa bayan ya dawo daga Ingila

Kowa ya koyi halin shugaban kasa Buhari wajen yin gaskiya – Inji Lauretta

Kowa ya koyi halin shugaban kasa Buhari wajen yin gaskiya – Inji Lauretta

Wata mtaimaka wa shugaban kasa Muhammadu Buhari akan magana da mutane kan gizo gizo, Lauretta Onochie ta bada shawar cewar ya kamata yan Najeriya su koyi halin shugaba wajen yin gaskiya.

Ta bulo da wannan magana ne akan ‘Facebook’ ranar Litini 13 ga watan Maris lokacin da shugaban kasa ya koma ofishin sa bayan ya dawo daga Ingila. Ta ce: ''Ba mu taba samu shugaba da yake da gaskiya da yan Najeriya kamar shugaba Muhammadu Buhari ba. Mu koyi yadda za mu amince da shi, kuma mu yadda da duk abinda ya gaya mana.

''Mu koyi yadda za mu amince da shugabanin mu na yanzu, kuma mu koyi hali masu gaskiya acikin su. Mu kuma sa gaskiya da mun koya a duk arka mu da juna.”

KU KARANTA: Daga dawowa: Buhari ya tura Osinbajo wani babban aiki

Ta bayyana dalilei 12 domin goyon baya abin da ta fada.

1. Shugaba Buhari bai tafi kasar Turai a boye ba domin jinya kanshi ko duba lafiya jikinshi.

2. Ya fada wa baban majalisa na Najeriya.

3. Ya fito da takarda acikin da ya gayawa duk mutanen kasa.

4. Ya fadi gaskiya akan abin da zai je yi kasar waje.

5. Ya ba ma mataimakin shi Farfesa Yemi Osinbajo aiki kul da kasa.

6. Da ya kama dole ya kara hutu, ya sake rubuta wa baban majalisa.

7. A ka sake fito da wani takarda na gayawa yan Najeriya.

8. Da zai dawo, bai zo a boye ba,. Wani takarda ya fito domin sanarda yan Najeriya ranar dawowan shi.

9. Da ya dawo, y aba yana Najeriya bayani yadda aka yi a can kasar Ingila.

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel