Sana'a Sa'a! Ga fa wani gurgu mai yi wa masu kafafu takalma (Hotuna)

Yayin da wasu nakasassau da dama a kasar nan ta Najeriya ke zabar suyi bara don rayuwa, sai kwasam ga wani wanda ya rungumi sana'a don gudun wulakanci.

Sana'a Sa'a! Ga fa wani gurgu mai yi wa masu kafafu takalma (Hotuna)
Sana'a Sa'a! Ga fa wani gurgu mai yi wa masu kafafu takalma (Hotuna)

Matsalar bara dai na matukar ci ma mutanen Najeriya tuwo a kwarya musamman ma a wannnan yankin na kasar.

Sai gashi majiyar mu tayi kicibus da wani gurgu marar kafa a saman keken guragu da bai dauki nakasar shi a matsayin nakasa ba.

Nakasasshen dai sunan sa Babatunde Lawal kuma hotunan sa da na sana'ar tasa sun yi tayin karakaina a kafar sadarwa ta tuwita.

Ga hotuna nan a kasa:

Sana'a Sa'a! Ga fa wani gurgu mai yi wa masu kafafu takalma (Hotuna)
Sana'a Sa'a! Ga fa wani gurgu mai yi wa masu kafafu takalma (Hotuna)

Sana'a Sa'a! Ga fa wani gurgu mai yi wa masu kafafu takalma (Hotuna)
Sana'a Sa'a! Ga fa wani gurgu mai yi wa masu kafafu takalma (Hotuna)

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Online view pixel