Yadda yansanda suka lakada ma yan achaba dan banzan duka a garin Abuja

An dauki hotunan wasu yansandan Najeriya a lokacin da suke rikici da wasu yan Achaba a garin Abuja.

Yadda yansanda suka lakada ma yan achaba dan banzan duka a garin Abuja
Yadda yansanda suka lakada ma yan achaba dan banzan duka a garin Abuja

KU KARANTA: Almajiri ya tsinci N615,000, kuma ya mayar ma mai shi, amma ko kasan dalilinsa na mayarwa?

An dauki hotunan yansandan ne su biyu a ranar Alhamis 9 ga watan Maris a kan titin hanyar zuwa filin tashi da saukan jiragen sama.

Yadda yansanda suka lakada ma yan achaba dan banzan duka a garin Abuja
Yadda yansanda suka lakada ma yan achaba dan banzan duka a garin Abuja

Daya daga cikin yansandan ya buga ma wani dan achaba kan bindiga, inda shi kuma dayan dansandan yayi dambe da dayan dan achaban.

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Tags:
Online view pixel