Yan Najeriya sun kirkiro farkon motar lantarki a Afirka

Yan Najeriya sun kirkiro farkon motar lantarki a Afirka

- Da taimakon abokanansu, wasu uan jami'ar Legas sun kirkiro wannan mota a matsayin samfuri yadda ainihin zai fito

- Motar tana da nauyin kilo 200 kuma zai iya tafiya kilomita 35 a awa daya

- Abin alfahari ne da yan Najeriya sun fara kera mota irin wadda za samu a kasar waje

- Da shararen gilashi ne aka yi jikin motar dalili da ya sa ya walki a ido

Yan Nanjeriya sun gina farkon motan lantarki a Afirka
Yan Nanjeriya sun gina farkon motan lantarki a Afirka

Olukoya Olusanya da Maduka Smart, yan jami’ar Legas sun ci sunaye su da suka hada hannu suka gina motan lantarki, farko irin shi a duk Afirka.

KU KARANTA: An kuma dawo da ‘yan Najeriya 171 daga kasar Libiya

Motan mai suna ‘DOVE P1’ wato tantabara, zai rika tafiya ba hayaki, ya na da nauyin 200kg kuma zai iya tafiya kilomita 35 km/h.

KU KARANTA: Gwamnatin jihar Kaduna ta haramta bara, talla, da aikin achaba a jihar

Abin alfarin shi ne, yan Najeriya sun fara gina mota irin wadda za samu a kasar waje. Da shareren gilashi ne aka yi jikin motan dalili da ya sa ya walki a ido.

Da mutane ke murna akan motar, akwai damuwa cewar ba za su iya cigaba ba. Fatan yan Najeriya shi ne, yaran su samu goyon giuwa daga gwamnati akan abin da suke.

Asali: Legit.ng

Online view pixel