Daga cin Ayaba, wani yaro ya kamu da cutar ƙanjamau

Daga cin Ayaba, wani yaro ya kamu da cutar ƙanjamau

Rahotanni sun bayyana na wani ayaba da wani babban shagon siyayya Wakmart na jihar Oklahoma dake kasar Amurka ke siyarwa, wanda yayi sanadiyyar kamuwar cutar sida da wani karamin yaro yayi.

Daga cin Ayaba, wani yaro ya kamu da cutar ƙanjamau
Daga cin Ayaba, wani yaro ya kamu da cutar ƙanjamau

Shafukan yanar gizo da dama sun bayyana cewar yaron ya kamu da cutar sidar ne kwanaki bakwai bayan ya ci wannan ayaban da mahaifyarsa ta siyo daga shagon na Walmart.

An ruwaito yaron ya fara nuna alamun cutar sida kamar su kasala, zazzabi, jin sanyi, hakan ya sa aka garzaya da shi asibiti, inda aka yi mai gwaje gwaje, inda sakamakon gwajin suka nuna yaron ya kamu da cutar sida.

KU KARANTA: Likitoci sun ceto rayuwar wani Kunkuru ta hanyar tiyatan sulalla

Daga cin Ayaba, wani yaro ya kamu da cutar ƙanjamau
Daga cin Ayaba, wani yaro ya kamu da cutar ƙanjamau

Rahotannin sun cigaba da fadin akwai wasu yara su takwas da suke nun ireiren alamomin nan, kuma an ce suma duk sunci wannan ayaba ne da suka siyo daga wannan katafaren shagon, an cigaba da bayyana cewar cibiyoyin gwaje gwaje sun gwada ayabar, inda suka gano cewa eh tana dauke da kwayar cutar sida.

Sai dai, ma’aikatan lafiya na kasar Amurka basu tabbatar da wannan rahoto ba, kazalika suma ma’aikatan shagon na Walmart. Bugu da kari masana sun ce kwayar cutar sida ba zata iya rayuwa idan dai ba’a jikin mutum take ba.

Ga bidiyon:

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Tags:
Online view pixel