Obasanjo ya gina katafaren masallacin juma’a garin Abekuta

Tsohon shugaban kasa, Cif Olusegun Obasanjo ya gina wani katafaren masallacin juma’a garin Abekuta na jihar Ogun don amfanin al’ummar musulman jihar.

Obasanjo ya gina katafaren masallacin juma’a garin Abekuta
Obasanjo ya gina katafaren masallacin juma’a garin Abekuta

An kaddamar da ginin masallacin ne duk a cikin shagulgulan murnan cikarsa shekaru 80 ne a rayuwa, kuma bikin kaddamarwar ya samu halartan shuwagabannin musulmai da dama ciki har da sarakuna, malamai da shuwagabannin siyasa.

KU KARANTA:Hamshaƙan shuwagabanni sun halarci bikin buɗe katafaren cibiyar karatu ta Obasanjo

An hangi Sarkin Kano, mai martaba Alh Muhammadu Sunusi II, tare da shugaba kungiyar Izala Sheikh Bala Lau a taron bikin kaddamarwar.

Obasanjo ya gina katafaren masallacin juma’a garin Abekuta

Haka zalika Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ALh Sule Lamido, Aliyu Magatakarda Wammako, Aminu Bello Masari da tsohon gwamnanjihar Bauchi Isa Yuguda duk sun halarci bikin kaddamar da katafaren masallacin.

Obasanjo ya gina katafaren masallacin juma’a garin Abekuta
Obasanjo ya gina katafaren masallacin juma’a garin Abekuta

Bikin kaddamar da masallacin juma’a yayi daidai da lokacin da bikin kaddamar da katafaren cibiyar nazarin karatu da tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya gina a gonarsa dake Otta, jihar Ogun.

Ga sauran hotunan nan:

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Online view pixel