Hukumar EFCC sun fasa gidan dan goyon Jonathan, sun janyo wasu takardu

Hukumar EFCC sun fasa gidan dan goyon Jonathan, sun janyo wasu takardu

- Turnah y agama makaranta jamiya a shekara 2009. Ya gama karanta ilimin doka daga jamiyar ‘Niger Delta’, ya kafa kungiyar matasa na da ake kira ‘Joy’ a shekara 2011

- Ta aka ne ya samu shiga a wajen shugaba na da Goodluck Jonathan

- Bayan fadowan Jonathan, Turnah ya kafa kamfanoni na El-Godams da Celtic da kuma sanahar noma, motoci da wasani

Hukumar EFCC sun fasa gidan dan goyon Jonathan, sun janyo wasu takardu
Hukumar EFCC sun fasa gidan dan goyon Jonathan, sun janyo wasu takardu

Hukumar EFCC sun je sun yi sama da kasa da gidan George Turnah, dan goyon shugaban kasa na da, Goodluck Jonathan kuma sun samu wasu takardu aciki.

Akwai rahoto cewar, gundu gundu sojoji da ma’aikatan hukumar ne su ka je gidan da ta ke ƙorama Kolo a karamin hukumar Ogbia a dai dai karfe 5.00 na ranar Juma’a, 3 ga watan Febwairu suka kuma bincika gidan har karfe 10.00 na dare.

KU KARANTA: An fasa ƙwai: Yadda Jonathan ya hana Sojojin ƙasar Birtaniya ceto ýan matan Chibok

An samu cewar, Turnah mai shekara 33 ya gudu ya bar baban gidan shi da aka gina da bilyan mai yawa, da gola gole (zinari) a kofar da bango, ya yi nisa kafin yan hukumar EFCC su ka ke wajen. Har yanzu, ba a san yadda ya ke ba kuma ya kashe duk wayoyi sa.

Rahoto ya nuna babu wani kudin da aka samu acikin gidan, amma akwai takardan kudi da wasu takardu na lisafin kudi da an tafi da zuwa ofishin su. A yanzu, ana kan bincike akan yaya shi Turnah ya zama mai kudi, tun ba yadda kudin da aka diba wa hukumar cingaba Kudunci (NDDC).

Akwai wani mai bada rahoto daga ciki da ya ce: “Abin tsoro ne domin yan sanda sun yi yawa da sojoji da suka zo.

“Sun shiga gidan sun yi shi sama da kasa sun a neman abubuwa a ko wani daki. Sun fashe wasu kofofi, sun yi amfani da makuli a wasu dakuna.

KU KARANTA: Cin hancin N10million: Kotu ta amince da laifin alkalin CCT, Danladi Umar

“Amma ban san da wani kudin da an samu ba. Oga mu ya bar gida da dan minti da za su zo.”

Turnah y agama makaranta jamiya a shekara 2009. Ya gama karanta ilimin doka daga jamiyar ‘Niger Delta’, ya kafa kungiyar matasa na da ake kira ‘Joy’ a shekara 2011, wajen da ake hada goyon baya ma shugaban kasa na da.

Ta aka ne ya samu shiga a wajen tsohon shugaba kasa Goodluck Jonathan. Daga baya aka dauke shi mataimakin shi akan shani matasa na baban ma’aikatan NDDC a shekara 2012 lokacin da Jonathan ya kuma bashi lambar girmamawa, ‘Member of the Order of the Niger’ (MON).

Bayan fadowan Jonathan, Turnah ya kafa kamfanoni na El-Godams da Celtic da kuma sanahar noma, motoci da wasani.

Asali: Legit.ng

Online view pixel