Ma’aikatan kiwon lafiya za su fara yajin aiki a ranar Litinin

Ma’aikatan kiwon lafiya za su fara yajin aiki a ranar Litinin

- NUAHP shi ne leman na duk ma’aikatan kiwon lafiya

- Wannan mataki da za mu dauka ya biyo ka'idan da kungiyar ta ba gwamnati tun kwana 20 Janairu shekara 2017

Ma’aikatan jami’yar lafiya za su fara yajin aiki ranar Monday
Ma’aikatan jami’yar lafiya za su fara yajin aiki ranar Monday

Ayinde Obisesan, sakatere na duk kungiyar na mai’aikatan lafiya na Najeriya ya fada a Ibadan, jihar Oyo cewa, kungiyar za su fara yajin aiki wadda babu ranar dawowa.

KU KARANTA: Mummunan rikici ya barke tsakanin 'yan sanda da jam'iyyar APC

Ya ce: “An baku umarni ku fara yajin aiki daga karfe 12: 01 na safe a ranar Litinin, 6 ga watan Maris a shekara 2017.

Wannan mataki da za mu dauka ya biyo ka'idar da kungiyar ta ba gwamnati tun ranar 20 ga Janairu shekara 2017 wanda gwamnati ta ki bi.”

NUAHP shi ne leman na duk ma’aikatan kiwon lafiya ke karkashi, masu bada magunguna, masu gwajin abinci, masu aiki a ɗakin gwaje gwajen kimiyya da sauran su.

Asali: Legit.ng

Online view pixel