Dalilin da ya sa nace idan wani ya kashe Fulani makiyaya zai biya aro har abada - El-Rufai

Dalilin da ya sa nace idan wani ya kashe Fulani makiyaya zai biya aro har abada - El-Rufai

Malam Nasir El-Rufai, gwamnan jihar Kaduna ya bayyana tsokaicinsa na farko inda yace idan wani ya kashe Fulani makiyaya, irin wannan mutum zai biya aro na shekaru 100.

Yayin da wani gwamnan jihar Arewa maso yamma yake yi magana a shirin makon shafunka kan yanar gizo wato 'Social Media Week,' yace ba abu da ya canja ba tun shekarar 2012 da ya fada maganan.

Dalilin da ya sa nace idan wani ya kashe Fulani makiyaya zai biya aro har abada - El-Rufai
Dalilin da ya sa nace idan wani ya kashe Fulani makiyaya zai biya aro har abada - El-Rufai
Asali: UGC

El-Rufai ya kara cewa wasu mutane suna tunani da irin wannan magana zai kawo rikici. Kuma barazana ne. Amma yace haka ne. Da kuma, irin wannan maganarsa zai kare kowa daga matsala a zaman gaba.

KU KARANTA: Shin yaushe ne za a magance rikice-rikicen Fulani makiyaya?

Gwamnan ya fada: ''Mutane sun koma maganarna kan shafin Tuwita a shekarar 2012. Menene na rubuta kan shafin Tuwita? Na rubuta kan Tuwita cewa kowane mutum ne ko soja da ya kashe Fulani makiyaya, zai biya aro na shekaru 100. Maganarna gaskiya ne.

Dalilin da ya sa nace idan wani ya kashe Fulani makiyaya zai biya aro har abada - El-Rufai
Dalilin da ya sa nace idan wani ya kashe Fulani makiyaya zai biya aro har abada - El-Rufai

''Ba barazana bane. Haka ne. Ba kira na rikici bane. A shekarar 2012, Janar Ofisha kwamanda ta dibishan 5 dake reshen a garin Jos, babban birnin jihar Filato, ya bayar umarnin su hallaka gidajen makiyayan bisa zargin boyewar makamai.''

Bayan haka, El-Rufai ya bayyana cewa kakarsa ya gaya mishi tarihin Fulani makiyaya da idan an kai musu hari, zasu rama. Yace shine abinda yake faruwa yanzu.

Yace kuskuren shekarar 2012 ya haife babbar matsala a kudancin Kaduna.

Ku kasance tare da mu anan https://www.facebook.com/naijcomhausa/

Ko anan https://twitter.com/naijcomhausa

Ku kalli bidiyon rikicin kudancin jihar Kaduna

Asali: Legit.ng

Online view pixel