Direban Legas ya sha duka a hannu soja domin ya yi wasa da rai mutane

Direban Legas ya sha duka a hannu soja domin ya yi wasa da rai mutane

- Mutumin ya nuna ikon sa ne akai na kawai. Da yana cikin mota na, da ya gan abin da mai danfo ya yi

- Sannan sojan ya ba direban danfon umarni ya bi mai motan na Lag din ya rufe hanyan shi kar ya wuce akan babbar gada na Marina

- Direban bai kalli hanya ba kafin ya shiga domin aka ne na jijjiga domin kar buge mota ne hannu hagu

Direban Legas ya sha duka a hannu soja domin ya yi wasa da rai mutane
Direban Legas ya sha duka a hannu soja domin ya yi wasa da rai mutane

An samu rahoto cewa wani direba na motan Lag a jihar Legas ya sha duka da wani soja ya fisge sanda a hannu wasu yan yunion ya mishi dukan gaske. Da mutane da suke mota na rokon shi sojan, ya ce: “Wanda suke mota nan ba mutane ba ko?

Shaidan gani da ido da suke wajen sun ce mai motan, ya tsaya yadda ba tsayawa yana daukan fasinja, sai ya tashi kwatsam garin da ya sa wani BRT ya firgita domin kar ya buge motan da wasu motoci.

KU KARANTA: Hukumar sojin Najeriya ta ceto yan Najeriya a Mali yayinda ta gudanar da horo kan harbi (HOTUNA)

Wani fasinja ya ce: “Mai Danfon ne ya ke da laifi, da direban BRT bai firgita ba, da ya bugi motan kuma da fasinjojin sun ji rauni. Ya yi abin da ya kamata ne ama duk da aka a deke shi."

A yadda direban da aka wa du ka ya fada:

“Mutumin ya nuna ikon sa ne akai na kawai. Da yana cikin mota na, da ya gan abin da mai danfo ya yi, da ya sauka ya duke shi. Direban bai kalli hanya ba kafin ya shiga domin aka ne na jijjiga domin kar buge mota ne hannu hagu. Domin shi ne soja yam un duka ya kuma taka ni da takalmin shi. Abin bakin cikin shi ne, ban gan sunan sojan ba da zan iya nuna shi."

Asali: Legit.ng

Online view pixel