Kalli abin da rashin wutar lantarki ya kirkiro a wani jami’ar Najeriya (Hotuna)

Kalli abin da rashin wutar lantarki ya kirkiro a wani jami’ar Najeriya (Hotuna)

Rashin wutar lantarki a Najeriya ta tilasta wasu dalibai karatu da fitilun hasken rana a bakin titin jami’ar.

Kalli abin da dalibai ke karatu da shi a wani jami’ar Najeriya ya kirkiro (Hotuna)
Kalli abin da rashin wutar lantarki ya kirkiro a wani jami’ar Najeriya (Hotuna)

A Najeriya dai an san da cewa wutar lantarki ta fi zinari tsada. Babu mai jiran wutar a kowani lokaci, sadiyar da yasa wasu ke amfani da fitilu masu baturi da kamanin su.

Mafi yawa daga wasu jami'o'i Najeriya suna samu wuta kusan akai-akai, amma idan babu zai dalibai su nema wata hanyar samar da wutar karatu.

Kalli abin da rashin wutar lantarki ya kirkiro a wani jami’ar Najeriya (Hotuna)
Kalli abin da rashin wutar lantarki ya kirkiro a wani jami’ar Najeriya (Hotuna)

Wannan shi ne abin da ya faru da wasu dalibai na jami’ar Obafemi Awolowo (OAU), Ile Ife a jihar Osun.

KU KARANTA KUMA: Hukumar DSS ta saki wani Dan adawar Buhari

A daren ranar Talata, 1 ga watan Maris, jami’ar ta kasance da rashin wutar lantarki kuma dalibai wadanda suka latse takobin yin nazarin a daren rashin wutar, sun cimma gurinsu. Hotuna da ke sama ne wasu daga cikin daliban da aka gani ke karatu karkashin fitilun hasken rana a bakin titin jami’ar.

Shin ‘yan Najeriya, a ina ne a Najerian nan za a iya alfahari da wutar lantarki?

Allah yasa mudace!

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Online view pixel