DA DUMI DUMI : Kotu ta wanke Nnamdi Kanu daga laifuka 6

DA DUMI DUMI : Kotu ta wanke Nnamdi Kanu daga laifuka 6

Wata babban kotun tarayya da ke zaune a Abuja ta wanke wa shugaban kungiyar fafutukan neman yancin Biyafara, Nnamdi Kanu, laifuka 6 cikin 11 da aka kawo akansa.

DA DUMI DUMI : Kotu ta wanke Nnamdi Kanu daga laifuka 6
DA DUMI DUMI : Kotu ta wanke Nnamdi Kanu daga laifuka 6

Jaridar Sun ta bada rahoton cewa tuhumarda aka wankeshi akai shine “ mallakan wata kungiyar ba bisa doka ba”, shigo da na’urai rediyo da kuma bincike kan yadda ake hada Bam.”

KU KARANTA: kudi N5.1tiriliyan tayi batan dabo a NNPC

Alkalin kotun, Jastis Binta Nyako tace ta yanke wannan shawara ne na wanke laifuka 6 saboda lauyan gwamnati bai kawo hujja ba.

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Online view pixel