Yadda gwamna Kebbi ya yi kuka a wajen addu'a ma Buhari

Yadda gwamna Kebbi ya yi kuka a wajen addu'a ma Buhari

- Da gwamna ke magana kafin abin ya faru, ya ce tattara ya nuna haɗaka na jihar Kebbi

- A wajen ne gwamna jihar, Abubakar Atiku Bagudu ba iya rike shauƙi shi ba har ya fashe da kuka da awaye na sauka mishi a fiska

Yadda gwamna Kebbi ya yi kuka a wajen adua ma Buhari
Yadda gwamna Kebbi ya yi kuka a wajen adua ma Buhari

Ko dayake yan gida gwamnatin tarraya suna kulum cewar sshugaban kasa Muhammadu Buhari, na da lafiya cewar hutu ya ke kawai a Turai, gwamnoni da manyan mutane na cin gaba da hada mishi adua.

A wani irin wannan adua ne aka yi a Birnin Kebbi a jihar Kebbi wadda mutanen garin su ka hada a filin Eid na jihar.

KU KARANTA: Toh fa! Rikici a majalisar dokoki kan matsayin lafiyar shugaba Buhari

A wajen ne gwamna jihar, Abubakar Atiku Bagudu ba iya rike shauƙi shi ba har ya fashe da kuka da awaye na sauka mishi a fiska. Sai da ya bar wajen adua kafin aka gama.

Akwoi rahoto cewar, mutane da yawa suka je wajen aduan suna yi wa Buhari da kuma domin sayawan kasa a guda.

Daga cikin wadda su ka je wajen aduan ne, manyan malamai baban limami na masalace, manyan kungiyoyi da kuma emir na Gwandu, Alhaji Muhammadu Iliyasu Bashar.

Mataimakin gwamna na jihar, Samaila Dabai ma ya je. An gama aduan kwatsam ba zato ba tsammani da gwamnan ya tashi saboda yana kuka.

Ya kuma masa way an Najeriya su ci gaba da rike hadakan kasan.

Limami da ya yi Jagoran aduan,shi ne baban limami, Alhaji Muktaru Abdullahi Wali-Gwandu na baban masalacin Birnin Kebbi.

A wadda kuma ya yi kama da shi, gwamnatin jihar Niger ya kira a yi adua na sati daya da azimi wa shugaba Buhari.

Komishiona na sana'ar yawan buɗe ido Jonathan Tsado Vatsa, ya ce: “Shugaban kasa na bukatan adua domin ya kara daga Najeriya a hanyar aske da cin gaba.

“A matsayin gwamnati, muna adua muna kuma masa wa sauran yan Niger su yi wa shugaba adua.”

Asali: Legit.ng

Online view pixel