Ta rabu da saurayinta bayan ya bata kyautan naira 700,000

Ta rabu da saurayinta bayan ya bata kyautan naira 700,000

Wani Saurayi ya shiga halin ni-ýasu bayan budurwarsa daya sa ran zai aura ta rabu dashi bayan ta ya kashe mata kudi har naira dubu dari bakwai (700, 000) a bikin murnan zagayowar ranar haihuwarta.

Ta rabu da saurayinta bayan ya bata kyautan naira 700,000
Ta rabu da saurayinta bayan ya bata kyautan naira 700,000

KU KARANTA: Kungiyar Izala ta caccaki dokar ƙayyade aure da Sarki Sunusi ke neman ƙirƙirowa

Cikin wata wasika da saurayin ya aika ma wani kwararren a fannin sulhunta masoya Joro Olumofin ya shaida masa yadda budurwar tasa tat sere zuwa kasar Dubai tare da wani saurayinta wanda shi bai san shi ba, duk da cewa ya kashe mata N700,000.

Saurayin yace budurwar ta tsere ne tare da wani saurayin daya fi shi kudi, kuma duk kokarin da yayi na ta dawo masa da kyaututtukan daya bata a baya ya ci tura, sakamakon tace atafau bai isa ba, don haka ba zata dawo da su ba.

Ga dai yadda saurayin ya koka:

Ta rabu da saurayinta bayan ya bata kyautan naira 700,000
Ta rabu da saurayinta bayan ya bata kyautan naira 700,000

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Online view pixel