Gwamnatin tarayya ta kwashi yan matan Najeriya guda 41 daga Mali, sun kama yan arkan tafiya da su guda 6

Gwamnatin tarayya ta kwashi yan matan Najeriya guda 41 daga Mali, sun kama yan arkan tafiya da su guda 6

- Yan matan sun dawo da san rayi su ne. wasu aciki sun a daga shekara 15 da 17 da sun dauka za ke su kasar turawa ne domin rayuwa su ya gyaru am aka juya su yan arka

- Najeriya na bukatan su san yadda za su rike yara kamar yadda aka saba a da. Su dena nuna musu cewar su yi kudi da wuri

- Wasu aciki sun a daga shekara 15 da 17 da sun dauka za ke su kasar turawa ne domin rayuwa su ya gyaru am aka juya su yan arka

Gwamnatin tarayya ta kwashi yan matan Najeriya guda 41 daga Mali, sun kama yan arkan tafiya da su guda 6
Gwamnatin tarayya ta kwashi yan matan Najeriya guda 41 daga Mali, sun kama yan arkan tafiya da su guda 6

Gwamnatin tarayya a ranar Litini ta dawo da yan mata guda 6 daga kasar Mali domin arkan karuwancin dole.

Rahoto ya bayyana cewar, mutane 6 ne aka kama tare da suna yawo da yan mata domin su sa su arkan karuwanci na dole.

Jirgin sama na sojoji mai lamba NAF 913, shi ne ya kwashe su ya kawo a dai dai karfe 7:45 a ranar Litini a wajen sauka na sojoji sama a cikin filin Murtala Muhammed a jihar Legas.

yan sojojin sama na Najeriya su ka kawo su tare da kungiyar na waje na yan hana yawo da mutane (NAPTIP).

Yan NAPTIP da yan kula da yan gudun hijra (NIS) su ka karbe su a sansani na hajj na wajen fili jirgin sama.

KU KARANTA: Yadda 'Yan sanda suka cafke gaggan barayin shanun da suka addabi jama'a a Arewa

Da ta ke magana da yan labari, baban mataimakin shugaban kasa akan arkan kasashen waje, Mallama Abike Dabiri-Erewa, ta jinjina baban soja na Najeriya akan yadda ya yi kokari wajen dawowan yan matan.

Ta ce: “Mun gode wa baban sojojin sama, Sadique Abubakar, da baban sojoji na tsare na Najeriya, Abayomi Gabriel Olonisakin, da suka sa dawowan yan mata nay a faru. Idan ba haka ba, da suna wajen.

Yan matan sun dawo da san rayi su ne. Wasu aciki sun a daga shekara 15 da 17 da sun dauka za ke su kasar turawa ne domin rayuwa su ya gyaru am aka juya su yan arka.

Domin aka, kar su ji kunya domin a cuce su ne. za mu kesu wajen da za gyara su har wajen tunani su. Domin aka, ina kira kungiyoyi da ban a gwamnati ba suhada kai da mu.”

Dabiri-Erewa ta bada shawara cewar, iyaye a Najeriya su kula da yaran su kar su fadi a masin abokane wasa da wasu abubuwar da za su iya jawo aka.

Ta tabatar cewa, mutane 6 da aka kama su ma aka dawo da su kasar, za ke ma yan hukunci yadda ya kamata.

A yadda ta ce, gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari ya na bayan shanin yan Najeriya a duk fadin duniya shi ya sa aka tsaya akan maganan.

Da shi ma ya ke magana, Joseph Famakinwa, kwamanda na wani gefen, NAPTIP ta Kudanci –Yanma ya ce, 512 aka dawo da a shekara 2016.

Famakinwa ya ce yan Najeriya na bukatan su san yadda za su rike yara kamar yadda aka saba a da. Su dena nuna musu cewar su yi kudi da wuri.

Ya ce NAPTIP za su bayyana su wadda su ke karkashin magana za su kuma fiskanci hukunci.

Asali: Legit.ng

Online view pixel