Za a rantsar da Amina Mohammed a matsayin mataimakiyar sakataren majalisar dinkin duniya yau Talata

Za a rantsar da Amina Mohammed a matsayin mataimakiyar sakataren majalisar dinkin duniya yau Talata

Majalisar dinkin duniya za ta rantsar da tsohuwar ministan muhalli, Amina Mohammed yau Talata.

Yau 28 ga watan Fabrairu ne ranar da majalisar dinkin duniya ta ware domin rantsar da Amina Mohammed ‘yar asalin Najeriya kuma tsohuwar ministan muhalli a matsayin mataimakiyar sakataren majalisar dinkin duniya.

Za a rantsar da Amina Mohammed a matsayin mataimakiyar sakataren majalisar dinkin duniya yau Talata
Amina J Mohammed tana rike wata jaririya

Mohammed, wanda babban sakataren majalisar dinkin duniya, Antonio Guterres ya nada a matsayin mataimakinsa a watan Disamba 15, 2016, a yayin da ya kamata ta fara aiki watan Janairu 1.

KU KARANTA KUMA: Shugaba Muhammadu Buhari na kafa tushi mai kyau na cingaba Najeriya – SGF

Ama ta yi jinkiri da aikin yayin da shugaba Muhammadu Buhari ya bukace ta don kammala wasu hayuka a karkashin officin ta a wancan lokaci.

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Online view pixel