Wani Fasto da mabiyan sa 14 sun karbi musulunci a jihar Kwara

Wani Fasto da mabiyan sa 14 sun karbi musulunci a jihar Kwara

Wani labari da muka samu daga majiyar mu ta Nairaland ya bayyana cewa wasu mabiya addinin kirista su 15 cikin su hadda Fasto sun karbi muslunci a jihar Ilori.

Wani Fasto da mabiyan sa 14 sun karbi musulunci a jihar Kwara
Wani Fasto da mabiyan sa 14 sun karbi musulunci a jihar Kwara

Wani mai anfani da kafar sadarwar zamani na Tuwita ne da ke da adreshin Dahwah007 dai ya labarta hakan inda kuma yace kungiyar dake gwagwarmayar jawo hankalin mutane zuwa ga addinin muslunci mai suna Academy for Islamic propagation (ACADIP) ce ta jagoranci musuluntar da bayin Allahn.

Sannan kuma Dahwah007 ya kara da cewa kimanin kiristoci 316 ne dai suka karbi musulunci a cikin watanni 6 da suka wuce a jihar.

Fatan mu shine Allah ya karbi tubar su ya kuma sa muma mu mutu muna musulmai. Amin.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Tags:
Online view pixel