Idan maigidanki ya mare ki, ki rama — Sarki Kano

Idan maigidanki ya mare ki, ki rama — Sarki Kano

- Sarki Sunusi yayi gargadi akan dukan mata

Idan maigidanki ya mare ki, ki rama — Sarki Kano
Idan maigidanki ya mare ki, ki rama — Sarki Kano

Mai martaba sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II yayi gargadi ga mazaje ma’aurata akan dukan matansu kuma yayi misali da ‘yarsa cewa idan maigidanta ya kuskura ya taba ta, to rama.

KU KARANTA: Naira ta ske kara daraja

Sarki Sunusi ya bayyana wannan ne a taron aurar da zaurawa sama da 1500 wanda gwamnan jihar tare da sarkin suka hallata a karshen makon da ya gabata a jihar Kano.

Zaku tuna cewa sarki Sanusi yayi kira ga gwamnai cewa a kafa dokar da zai hana talaka maa hali kara mata wanda babban malamin addini, sheik Aminu Daurawa yayi masa raddi.

https://twitter.com/naijcomhausa

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

Asali: Legit.ng

Online view pixel